Kamfanin Alhazai Express ya kaddamar da Manhajar Radio

Shahararren kamfanin fasaha dake jihar Kano a Nigeria, Alhazai Express, ya kaddamar da sabuwar manhajar Radio (Alhazai Radio) mai dauke da tashohin Hausa dama sauran yaruka kai tsaye a wayar tafi da gidan ka mai kirar Android. Kamfanin ya sanar da hakan ne a shafin sa...

read more

Alhazai to launch Electronic Payment Solution

In just a few weeks, people across Nigeria will be enjoying an Electronic Payment Solution such as Cashback, Cash Transfers, Cash Deposits, Mobile Money, Payouts, Bill Payments, Mobile Top Up and lots more provided to them by Alhazai Global Services Limited under a...

read more